1.1 KiB
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa da Haruna game da irin dabbobin da mutanen za su gani a matsayin ƙazamtacce.
Maɓuɓɓugar ruwa ko daro ... zai zama da tsabta
Ruwan da aka ba wa mutane izini su sha daga maɓuɓɓugar ruwa ko daro, ana magana akai kamar yana da tsabta ta jiki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
daron ruwa ɗeban ruwa
AT: "daron da ake ɗeba ruwan sha" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
mushen ƙazamtaccen dabba
Ana magana game da gawar dabban da Allah ya ayyana ya zama mara ɗacewa domin mutane su taɓa kamar ba shi da tsabta ta jiki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor )
zai ƙazamtu
AT: 11:26 - 28 (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
iri domin shuka
"iri da kake tunanin shuka"
waɗannan irin suna da tsabta ... zasu zama ƙazamtattu
Ana magana game da iri da Allah ya yarda wa mutanen su shuka kamar suna da tsabta ta jiki ne, kuma waddanda ba yarda masu ba kamar ƙazamtattu ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Amma idan an zuba ruwa akan wannan iri
AT: "Amma, idan kun saka ruwa akan irin"