ha_tn/lev/11/34.md

784 B

Duk abinci da za a iya ci

A nan, an yi magana game da abincin da Allah ya ayyana cewa ya ɗace mutanen su ci kamar yana da tsabta ta jiki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

aka kuma ba sa izini a ci

AT: "domin ku ci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya zama ƙazamtacce

A nan ana magana game da abincin da bai ɗace wa mutane su ci ba domin ƙazamtaccen ruwa ya faɗi akai kamar ba shi da tsabtar jiki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor )

za a iya sha

AT: "za ku iya sha" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ko mushen

"na gawar"

dole a farfasa su mitsi-mitsi

AT: "Dole ku farfasa su mitsi-mitsi" ko "Dole ku farfasa su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)