ha_tn/lev/11/31.md

1018 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya fara gaya wa Musa da Haruna game da irin dabban da yakamata mutane su gani a matsayin ƙazamtacce.

waddannan dabbobin ne zasu zama ƙazamtattu a gare ku

AT: 11:29 - 30 ...

Duk wanda ya taba waddannan ... zai zama ƙazamtattce

AT: 11: 26 - 28 ...

har yammaci

"har faɗiwar rana"

abin nan zai zama ƙazamtattce

Abin da Allah ya ayyana ya zama mara ɗacewa ga mutane su taba domin mattaccen dabbobin nan sun faɗo ne, ana magana game da su kamar rashin tsabtar jiki ne. Ana magana akai kamar tsabta ta jiki bayan an wanke ta. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zai zama ƙazamtacce

Ana magana game da abin da Allah ya ayyana ya zama mara ɗacewa ga mutane su taba bayan da aka wanke shi kamar yana da tsabta ta jiki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kuma ko menene ake amfani da shi, dole a sa shi cikin ruwa

AT: "ko yaya aka yi amfani da shi, dole ku saka shi cikin ruwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)