ha_tn/lev/11/26.md

784 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya fara gaya wa Musa da Haruna game da irin dabban da yakamata mutane su gani a matsayin ƙazamtacce.

Kowace dabba ... ƙazamtattce ne a gare ku

A nan, ana magana game da dabbobin nan da Allah ya ayyana su a matsayin mara ɗacewa ga mutane su ci kamar suna da datti ta jiki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

rababben kafato

AT: 11:3...

yin tuƙa

AT: 11:3...

Za 'a mayad da duk wanda ya taba su ƙazamtattu

A nan, ana magana game da mutumin da ya zama mara ƙarbaɓe domin nufin Allah ba domin ya taɓa ɗaya daga cikin mattaccen dabbobin nan kamar mutumin ba shi da tsabta ta jiki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

dagi

dabbobin da ake ciyes da su da ƙambori

har yammaci

"har faɗiwar rana"