ha_tn/lev/11/24.md

719 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya fara gaya wa Musa da Haruna game da irin dabban da yakamata mutane su gani a matsayin ƙazamtacce.

Za ku zama ƙazamtattu har zuwa faɗiwar rana domin waddanan dabbobin, idan kun taba mushen wanin su

AT: "Gawar waddanan dabbobin za su ƙazamttad da ku idan kun taba wanin su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Za ku zama ƙazamtattu...

A nan, ana magana game da mutumin da ya zama mara ƙarbaɓe domin nufin Allah ba domin ya taɓa ɗaya daga cikin mattaccen dabbobin nan kamar mutumin ba shi da tsabta ta jiki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

waddannan dabbobin

Wannan na nufin dabbobin da yake kokarin jerawa a surorin da ke biye.