ha_tn/lev/11/20.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa da Haruna game da abin da ya ba mutanen izini su ci da kuma abin da haramtas kada su ci.

Duk ƙwarin da ke da fifafiki, da ke kuma tafiya da ƙafa hudu ƙazamtattu ne a gare ku

Kalman nan "ƙazamtattce" za a iya bayyana shi da kalmar aiki. AT: "Za ku yi kyamar dukkan ƙwairai masu fikafiki wanda suke kuma tafiya da ƙafafu huɗu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

kwarai masu tafiya da ƙafafu huɗu

Kalmomin nan "ƙafa huɗu" ƙarin magana ne da yake ma'anar yi rarrafe a kasa, a kuma raba waddanan kwarin daga sauran abubuwa masu tafiya a sama kamar tsunsu, wanda suke a kafafu biyu kachal. AT: "kwarai masu rarrafe a kasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

farai, gyare, ƙwanzo, ko irin su

Waddanan ƙananan kwarai ne, su na cin shuki, suna kan iya tashiwa sama kuma. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

kwarai ma su tafiya a sama wanda suke da ƙafa huɗu

"kwarai ma su tafiya a sama wanda suke da ƙafa huɗu"