ha_tn/lev/11/17.md

385 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa da Haruna game da abin da ya ba mutanen izini su ci da kuma abin da haramtas kada su ci.

Karamar mujiya...babbar mujiya...da kuma zalbe...farar mujiya...mujiyar rumbu...shamuwa...da jinjimi

dukkan wadannan tsuntsaye ne wanda suke cin bera da kwari kuma ba sa barci da dare.(Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)