ha_tn/lev/11/11.md

761 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa da Haruna game da abin da ya ba mutanen izini su ci da kuma abin da haramtas kada su ci.

Da shike dole ne a yi kyamar su

"kyama" shine a tsane abu. AT: "Da shike ku ji kyamar su" ko " Da shike ya zama dole ne ku ji kyamar su gabaɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dole ne a ji kyamar musher su

AT: "dole ne ku tsane gawar su" ko "kada ku taba gawar su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Kowane abu da ba shi da ƙege ko kamɓori a cikin ruwa

"Kowane abu da ke a cikin ruwa da ba shi da ƙege ko kamɓori"

dole ne ku ji kyamar su

AT: "dole ku ji kyamar" ko "dole ku tsane su gabaɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)