ha_tn/lev/11/09.md

681 B

Muhinmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa da Haruna game da abin da ya ba mutanen izini su ci da kuma abin da haramtas kada su ci.

ƙege

abu mara ƙauri da yake jikin ƙifi suna amfani da shi domin suyi tafiya a cikin ruwa

kamɓori

ƙaramar abu mai tsifar faranti da take a jikin ƙifi

dukkan rayayyun hallita da ba su da ƙege ko kamɓori na cikin teku ko ƙogo

"dukkan hallita da ke raye a cikin teku ko ƙoguna da ba su da ƙege ko kamɓori"

dole su zama abin kyama a gare ku

Yahweh ya umurce mutanen su tsane cin waddanan hallitun. AT: "dole ku yi kyamar su" ko "dole ne ku ki su gabaɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)