ha_tn/lev/11/05.md

585 B

Muhinmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa da Haruna game da abin da ya ba mutanen izini su ci da kuma abin da haramtas kada su ci.

rema

ƙaramar dabba ce da take zama a duwatsu (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

haram ce gare ku

An yi magana game da dabbobin nan da Allah ya ya bayyana cewa haramtacce ne wa mutane su ci kamar basu da tsabtar jiki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zomo

wata ƙaramar dabba mai dogon kunnuwa da an cika samu a rami cikin kasa

ba zaku kuwa taba musher su ba

"ko kuwa taba gawar su ba"