ha_tn/lev/11/03.md

625 B

Muhinmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa da Haruna game da abin da ya ba mutanen izini su ci da kuma abin da haramtas kada su ci.

rababben kafato

Wannan na nufin kafato da ya raɓu zuwa kashi biyu a maimakon ya zama guda daya kachal.

yin tuƙa

Wannan na nufin dabban da take fittad da abinci daga cikĩ ta kuma sake ci kuma.

wasu dabbobin suna yin tuƙa ko kuma su raɓa kafaton

Wato, suna yin guda a ciki, amma ba duka biyu ba.

rakumin, ba ta da tsabta maku

An yi magana game da rashin tsabtar rakumin domin mutanen su ci kamar tsabtar jiki ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)