ha_tn/lev/06/27.md

898 B

Duk abin da ya taba naman zai zama da tsarki

Wannan kashedi ne cewa babu wanda zai taɓa naman, na baikon zunubi sai dai firistoci.Cikakkiyar ma'anan ya na a baiyane.(duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Idan ka yayyafa jinin akan

Ana iya juya wannan a cikin yanayi na aikatawa.AT:"idan an yayyafa jinin a kan"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Tukunyar yunbun da aka dafata a ciki dole ne a fashe ta

Ana iya furta wannan cikin yanayi na aikatawa. AT:"dole a fase tukunyar yunbun wanda aka tafasa naman"(duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Idan an dafa ne da tukunyar karfe,dole ne a kankare ta a ɗauraye ta cikin ruwa mai tsabta

Ana iya furta wannan cikin yanayi na aikatawa.AT:" idan an dafa ne da tukunyar ƙarfe,dole ne a kankare ta a ɗauraye ta cikin ruwa mai tsabta"(duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)