1.2 KiB
Za'a yi shi
Ana iya juya wannan cikin yanayi na aikatawa.AT:"za a yi shi"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
A kaskon tuya
Wannan kasko ne mai kauri wanda aka yi da yumɓu ko karfe.An ɗora kaskon akan wuta,an toya wainar akan kaskon.duba yadda ka juya "kaskon karfe mai fadi" cikin 2:4 (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)
Sa'ada aka jiƙa
"Sa'ad da aka jiƙa gari mai laushi cikin mai"
Za ku kawo shi
A nan "za ku" na nufin mutumin da ke ba da baikon. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Ya bada kamshi mai dadi ga yahweh
Yin farin cikin Yahweh da amincin mai yin sujadar wanda ya miƙa baikon ana faɗinsa kamar Ubangiji yayi murna da sheƙi mai-kamshi na baikon.duba yadda ka juya wannan a 1:7 (duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Kamar yadda aka umurta
Ana iya furta wannan cikin yanayi na aikatawa.AT:"kamar yadda yahweh ya umurta"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Za a kone shi duka
Ana iya furta wannan cikin yanayi na aikatawa.AT:"dole ya kona su duka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Ba za a ci shi ba
Ana iya furta wannan cikin yanayi na aikatawa.AT:"Kada wani ya ci shi" (duba rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)