ha_tn/lev/06/14.md

383 B

Ya bada ƙamshi mai daɗi

Yahweh ya yi farin ciki da baikon mai sujadar da ya miƙa baikon ana fadinsa ne kamar Allah na farin ciki da ƙamshin baikon.Duba yadda ka juya a 1:7.(duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Baiko mai madaɗi

Tafin hannu na laulausar gari nä kwatancin baikon hatsi.wannan ya na nufin dukkan baikon na Yahweh ne. Duba yadda ka juya a 2:1.