ha_tn/lev/06/08.md

706 B

Sa'anan Yahweh ya yi wa Musa magana,cewa,"Ka dokaci Haruna da 'ya'yansa,maza cewa,"wannan ita ce dokar

Wannan na da furci cikin furci.furci na kai tsaye ana iya fadinsa kamar ba furci na kai tsaye ba ne.AT:" sai Yahweh yayi magana da Musa ya kuma ce masa ka umurci Haruna da ƴaƴansa maza cewa,"wannan shine dokar"( Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

Dole ya kassance a kan garwashin wutar bagadi

"Dole ya kasance a kan bagaden"

Kuma wutar bagadin za'a dinga iza ta tayi ta ci

Ana iya juya wannan cikin yanayi na aikatawa.AT:"dole a dinga iza wutar bagaden tayi ta ci"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)