ha_tn/lev/06/05.md

1.4 KiB

A cike

"Cike" ko "gabaki daya"

Ƙara kashi daya cikin biyar

Ta biyar-wannan na nufin mutumin zai mayar da duk abinda ya ara ya kuma biya ƙari kashi ɗaya cikin biyar na abinda ya karba.Duba yadda ka juya wannan a 5:14. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-fraction)

Za ya biya ga mai ita

Ana iya juya wannan a yanayi na aikatawa.AT:"ya biya mutumin da ya karɓi aro"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Aka kama shi da laifi

Mutumin da yayi sata za a kawo shi a gaban alkali wanda zai furta shi mai laifi.Ana iya fadin wannan a yanayi na aikatawa:"Alkalin zai furta shi mai laifi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Dai dai da tamani da ake biya

Wannan na nufin mutumin zai a'una dai dai tamanin ɗan ragon da ma'auni na masujada mai tsarki. Kana iya sa bayanin yadda za' a fahimta.duba yadda aka juya wannan a 5:14 (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Firist zai yi masa kaffara

Wannan kalman "kaffara"ana iya furta ta cikin yanayi na aikatau.AT: "Firist zai yi kaffara dominsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

A gaban Yahweh

"A gaban Yahweh"

Za'a kuma gafarta masa

Wannan na nufin yahweh zai garatawa mutumin ba firist ba.Ana iya juya wannan cikin yanayi na aikatawa.AT:"Allah zai gafarta masa"( rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)