499 B
499 B
Karya doka ta Yahweh
"Karya ɗaya daga cikin dokokin Yahweh
Yaudarar makwabcinsa game da wani abinda aka bashi riƙon amana
Ana iya juya wannan cikin yanayi na aikatawa.AT:"yin karya akan abin da makwabcinsa ya bashi aro"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Makwabcinsa
A nan "makwabci" ya na nufin bayahude,ba kowane mutumin dake zama a kusa ba
Daukar abinda aka bashi riƙon amana
Ana iya furta wannan a yana yi na aikatawa.AT:"rashin mayar da abinda ya yi aro".