ha_tn/lev/04/32.md

279 B

Zai ɗibiya hannunsa a kan

Wannan alama ce da ke nuna mutumin da dabbar da yake miƙawa.Ta haka mutumin yana miƙa kansa ga Yahweh ta wurin dabbar.Duba yadda ka juya wannan a 1:3(Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Inda aka yanka

"Inda firist ya yanka"