883 B
883 B
Zai yaɗe dukkan
A nan "zai" na nufin mutum wanda ke ba da haɗayar
Dai dai kamar yadda ya yaɗe kitsen
Ana iya furta wannan a yanayin Aikatau.AT:"kammar yadda mutumin ke yaɗe kitsen"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Zai ƙona su
"Zai ƙona kitsen"
Domin ya bada ƙamshi mai daɗi ga Yahweh
Yahweh cikin murna da amincin mai miƙa hadayar ana fadin shi kamar Allah na murna da ƙamshin hadayar ta konawa.Duba yadda ka juya wannan a 1:7(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Firist zai yi kaffara domin mutumin
Wannan kalman "kaffara" ana iya furta shi kamar aikatau.AT:"Firist zai yi kaffara domin zunuban mutumin"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
Za a kuwa gafarta masa
Ana iya furta wannan a yanayi na aikatau.AT:"Yahweh zai gafarta zunuban mutumin"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)