ha_tn/lev/04/29.md

579 B

Ɗibiya hannunsa a kansa

Wannan alama ce da ke nuna mutumin da dabbar da ya ke miƙawa.ta haka mutumin na mika kansa ga yahweh ta wurin dabbar.Duba yadda ka juya a 1:3.(Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

Firist zai lakuto daga jinin

Wannan na nufin firist zai lakuto jinin daga ƙoƙon yayin da jinin ke tsiyayewa daga dabbar.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ƙahonnin bagaden

Wannan na nufin gindin bagaden,wanda ke da siffar kahon bijimi.Duba yadda ka juya shi a 4:6

Ɗukkan sauran jinin

"Ɗukkan jinin da ya rage a ƙoƙon"