ha_tn/lev/04/27.md

344 B

Yahweh ya umurta kada a yi

Dukkan mutanaen Isra'ila an umurce da ka da su yi zunubi.Ana iya furta wannan a cikin yanayi na aikatau.AT:"Yahweh ya umurci mutanen kada su yi

Zunubin sa da ya aikata za a bayyana masa

Ana iya fadin wannan cikin yanayi na aikatau.AT:"ya gane yayi zunubi"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)