ha_tn/lev/04/26.md

405 B

Zai kona

"Firist zai kona"

Firist zai yi kaffara domin shugaba

Wannan kalman "kaffara" ana iya furta shi cikin yanayi na aikatau.AT:"Firist zai yi kaffara domin shugaba"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Za a kuwa gafarta wa shugaban

Ana iya furta wannan a ckin yanayi na aikatau.AT:"Yahweh zai gafarta zunubin shugaba"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)