675 B
675 B
Zai ɗibiya
"Mai mulkin zai ɗibiya"
Ɗibiya hannunsa a kan kansa
Wannan alama ce da ke nuna mutumin da ke da dabbar domin miƙawa.Ta haka mutumin na miƙa kansa ga yahweh ta wurin dabbar.Duba yadda ka juya a 1:3(Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
Inda aka yanka
"Inda firist ya yanka"
A gaban yahweh
"A gaban Yahweh" ko "ga Yahweh"
Firist zai dauki jinin
Yana nuna shi firist zai tsoma yatsar sa cikin jinin da ke a ƙoƙon yayin da jinin ke tsiyayewa daga bunsurun.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Ƙahonnin bagaden
Wannan na nufin gindin bagaden.An sifanta su kamar ƙahon bijimi.Duba yadda ka juya wannan a 4:6