ha_tn/lev/04/22.md

371 B

Yahweh Allansa ya umurta ka da a yi

Ana iya furta wannan cikin yanayin na aikatau.AT:"Yahweh Allah ya umurta wa mutane kada su yi"(duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Sai aka sanar da shi a kan zunubin da ya aikata

Ana iya furta wannan a cikin yanayi na aikatau.AT:"sai ya gane ya yi zunubi"(duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)