398 B
398 B
Abinda zai yi dole
"Dole firist ya yi"
Firist kuma zai yi kaffara domin mutane
Ana iya furta kalman "kaffara"a cikin yanayin aikatau.AT:"shi firist zai yi kaffara domin zunubin mutane"(duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
Za a gafarta masu
Ana iya furta wannan a cikin yanayi na aikatau.AT:"Yahweh zai gafarta masu"(duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)