ha_tn/lev/04/18.md

280 B

Zai sa

"Firist zai sa"

Ƙahonnin bagaden

Wannan na nufin gindin bagaden.an sifanta su kamar kaho na bijimi.duba yadda ka juya a 4:6

Zai kuma zuba dukka jinin

"Zai watsa sauran jinin"

Dukkan kitsen daga gareshi ya ƙona

"Dukkan kitsen daga bijimin zai ƙona kitsen"