829 B
829 B
Bai sani ba
"Bai sani ba"
Ua umurta kada a yi
Ana iya fadin wannan a yanayin aikatau.AT:"ka dokace su kada su yi(duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Idan sun yi laifin
"Kuma sun yi laifin" ko "kuma ya kamata Allah ya hukunta su
Idan zunubin da suka yi ya bayyana
Ana iya fadin wannan a yanayin aikatau.AT:"Idan sun gane sun yi zunubi"(duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Zasu ɗibiya hannuwansu a kan kai
Wannan alama ce da ta bayyana mutanen da dabbobin da suke mikawa.ta haka mutanen suna mika kansu ga Yahweh ta wurin dabbar.duba yadda ka juya irin wannan nassin a 1:3.(duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
Za a yanka bijimin
Ana iya furta wannan a yanayin aikatau.AT"kuma za su yanka bijimin"(duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)