440 B
440 B
Fatar...da duk sauran naman bijimin-zai dauki dukkan gaɓoɓin zuwa waje
Wannan furcin:"zai ɗauki dukkan gaɓoɓin"na iya zama a farkon kalmomin.AT:"Firist zai ɗauki fatar...gaɓoɓin bijimim waje"
Wurin da aka tsarkake domina
Wurin da kulayaumi ke a tsarkake da ya dace domin bautar Ubangiji ana fadin sa kamar tsabtatacce a fili.(Duba:figa_metaphor)
An tsarkake domina
A nan "su" na nufin firistoci, da "ni" na nufin Yahweh.