615 B
615 B
Zai yaɗe dukkan
"Firist zai yaɗe dukkan"
kitsen da rufe kayan ciki...da ƙodojin zai yaɗe dukka
Wannan furcin"zai yaɗe dukkan"na iya zama a farkon kalmomin.AT:zai yaɗe dukkan kitsen da ya rufe kayan ciki...da ƙodojin"
Kodojin-zai yanke duka
Wannan furcin"zai yanke duka".AT:"zai yanke dukkan kitsen da ya rufe kayan ciki...da ƙodojin"
Kayan ciki
Wannan tumbi ne da hanji
Na kwiɓi
Wannan gaɓan jiki ne na gefen ƙashin baya da ke tsakanin haƙarƙari da ƙashin cinya
Taibar hanta
Wannan ne lanƙwasa ko zagaya na hanta.wannan shine gaɓa mafi kyau na ci.AT:"Gaɓa mafi kyau na hanta