Yayyafa kadan daga ciki
"Ɗiga kaɗan" ko "warwatsa kaɗan"
Kahonnnin bagaden
Wannan na nufin kusuryoyin bagaden.Suna da siffar ƙahon bijimi.AT:"doron da ke kusuryoyin bagaden"(UDB)
Zuba duka
"Zuba duka sauran jinin"
A gindin bagaden
"A kalkashin bagaden"