ha_tn/lev/04/01.md

1.0 KiB

Yahweh ya yi wa musa magana, ya ce, Ka gaya wa mutanen Isra'ila,'Lokacin da wani ya yi zunubi

Wannan na da nassi a cikin wani nassin.Nassi na kai tsaye za iya fadinsa kai tsaye.AT:"Yahweh yayi magana da musa ya kuma gaya masa ya gaya wa mutanen Isa'illa cewa:Lokacin da wani yayi zunubi"(Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

Yahweh ya dokata kada ayi

Ana iya furta wannan cikin yanayi na aikatau.AT:"wato,Yahweh ya dokaci mutane kada su yi"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Iyayi abin da aka hana

Ana iya juya wannan cikin yanayi na aikatau.AT:"Idan yayi anin da Yahweh ya hana"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dole za a yi wannan

Ana iya juya wannan cikin yanayi na aikatau.AT:"he must do the following"(see: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Domin a kawo laifi akan Jama,a

Bayanin dake a dunƙule,na iya zama a bayyane.AT:Domin zama sanadin laifi ga mutane.(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)