488 B
488 B
Dole ya
"Dole ne firist din zai"
ƙururunsa da abin dake cikinsa
Ƙururu wata abi ce kamar 'yar jaka a maƙogoron tsuntsu, inda abincin da bai rigaya ya narke ba ke tsayawa.
Ya yada shi a gabashin bagadin a gefe
"Shi" a nan na nufin ƙururu da kuna jakar ta ne.
Zai bada shesheƙi mai ƙamshi ga Yahweh
AT: 1:12-13 ko 1:7 (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Zai zama baiko na ƙonawa
AT: 1:12-13 (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)