ha_tn/lev/01/14.md

279 B

Muhinmin Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa game da abin da ya zama dole ne mutanen zasu yi,

Murɗe kansa

"Murɗe kansa"

Sa'annan dole a tsiyaye jininsa

AT: "Sa'annan dole ne firist din ya tsiyaye jininsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)