ha_tn/lev/01/12.md

891 B

Muhinmin Bayani:

Yahweh ya cigaba a gaya wa Musa game da abin ya zama dole ne mutanen zasu yi.

Sa'annan dole zai yanka ... da aka yi masa da wuta

AT: 1:7.

Sa'annan dole zai yanka shi

AT: 1:5-6 "Sa'annan dole ku yanka shi"

Sa'annan firist zai miƙa dukka, ya ƙona shi a kan bagadin

"Sa'annan firist din zan ƙona komai da ke kan bagadin"

zai bada shesheƙi mai ƙamshi ga Yahweh

A nan a na magana game da cewa Yahweh yana gamsuwa da mai sujadar gaskiya da yake kuma mika haɗaya kamar Allah ya gamsu ne da ƙamshin haɗayar da aka ƙona. AT: 1:7 (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zai zama baikon da aka yi masa da wuta

Yahweh ya gaya wa Musa cewa ya zama dole ne firist din ya ƙona baikon su da wuta. AT: " zai zama baiko da aka ƙona mani ne" ko "zai zama baikon da aka ƙona wa Yahweh ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)