ha_tn/lev/01/07.md

1.2 KiB

Muhimman Bayanai:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa da Haruna game da abubuwan da mutanen za su yi.

Za su kunna wuta a kan bagadin su sa itace domin iza wutar

Wannan na iya nufin cewa firistocin sun ajiye gawayi masu zafi a kan bagadin sa'annan suka daura itace a kan gawayin. AT: "saka itace a kan bagadin in kuma ketta wuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-events)

Domin iza wutar

Wannan ƙarin magana ne da ke nufin cigaba da saka itace a cikin wuta. AT: "domin wutar ya cigaba da ci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Amma kayan cikisa da ƙafafuwansa dole ya wanke su da ruwa

Mutumin zai yi wannan kafin ya mika kyallen ga firist domin ya dora akan bagaden.kana iya furta wannan a karshen: 1:5.

Kayan cikisa

Wannan ciki ne da kuma hanji.

Dole ya wanke

A nan "shi" yana nufin wanda ya ke yin baikon.

Zai ba da ƙamshi mai daɗi a gare ni

Yahweh ya ji daɗin amincin mai sujadar ana furta shi anan cewa Yahweh ya ji daɗin ƙamshin haɗayar

Baikon da aka yi mani da wuta

Yahweh ya na magana da Musa cewa baye-bayen dole a ƙona su da wuta, ana iya furta wannan cikin yanayi na aikatawa.AT: " haɗaya ta ƙonawa domina"