ha_tn/lev/01/03.md

1013 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da gaya wa Musa abin da dole ne mutanen za su yi domin hadayar su ya zama abin ƙarbuwa ga Yahweh.

A baikonsa ... dole ya mika

A nan, "sa" ko "shi" na nufin mutumin da yake kawo baiko wa Yahweh. AT: 1:1 "Idan baikon ka ... dole ka mika" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-123person|First, Second or Third Person)

Domin ya zama karɓaɓɓe a gaban Yahweh

AT: "Domin Yahweh ya karba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive|Active or Passive)

Ɗaura hannu a bisa kan

Wannan kalmar aiki ne da ke nuna mutumin da dabban da zai mika. Ta yin haka ne mutumin ke mika kansa ta wurin dabban nan wa Yahweh, saboda Allah ya gafarce zunuban mutumin indan suka yanka dabban nan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction|Symbolic Action)

Sa'annan za a karɓa daga gare shi a yi masa kafara domin shi kansa

AT: "sa'annan Yahweh zai karba ya kuma yafe zunuban sa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive|Active or Passive)