ha_tn/lev/01/01.md

598 B

Yahweh

Wannan sunan na Allah ne wanda ya bayyana wa mutanen Tsohon Alkawali.

Daga cikin rumfar taruwa, ya ce, Ka yi wa mutanen Isra'ila magana ka gaya masu cewa, 'Sa'ad da waninku ya..

Yahweh ya fara magana da mutumin a nan. Maganan nan ya kare a sura ta 3:17. Za a iya juya wannan ba tare da magana a kan magana ba. AT: "daga cikin rufar taruwar ne ya kuma gaya wa Musa cewa ya gaya wa mutanen Isra'ila wannan: 'Idan mutum" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

Sa'ad da waninku

"Sa'ad da waninku" ko "Idan wanin ku"