ha_tn/lam/05/19.md

1.1 KiB

zauna a kursiyinka

A nan zama a kursiyi na wakiltar mulkin sarki. AT: "mulkin a matsayin sarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

daga tsara zuwa tsara

Wannan karin magana ne. AT: "koyaushe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Meyasa ka mance da mu har abada? Meyasa ka bar mu har tsawon kwanaki da yawa?

Marubucin na amfani da wannan tambayar don ya bayyana yadda yake ji cewa yahweh ya manta da su. AT: "Kamar dai zaka manta da mu har abada ne ko kuma ba za ka iya zuwa wurin mu har na tsawon lokaci ba!" ( Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ka sabunta kwanakinmu kamar yadda suke a dã

A nan "ranaku"na wakiltar rayukansu. AT: "kyautata rayuwar mu, kamar suke a dã" ko "ka sanya mu zama da girma kamar yadda muke a dã" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

har sai in ka ƙi mu ɗungum kuma ka yi fushi da mu fiye da misali

Ma'ana mai yiwuwa sune 1) marubucin na cike da tsoron cewa Yahweh yayi fushi sosai kuma bashi da niyar maido da su ko 2) yana cewa, Yahweh yayi fushi da da ba zai maido da su ba.