309 B
309 B
kuma idanuwanmu sun rage ƙarfi
Wannan na nufin suna samunsa da wuya su gani domin suna kuka. AT: "kuma ba mu iya gani da sauƙi saboda idanuwanmu na cike da hawaye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
diloli
Waɗannan mugayen karnukan daji ne. Duba yadda zaku juya wannan a Makoki 4:3.