ha_tn/lam/05/15.md

455 B

Farin cikin zuciyarmu

A nan kalman nan "zuciya" na nufin dukan mutum kuma na jajjada yadda yake ji. AT: "farin cikin mu"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Farincikinmu ya ƙare kuma rawarmu ta koma makoki

Ma'ana mai yiwuwa sune 1) "Bamu sake saka furanni a kawunanmu domin bukukuwa" ko 2) "Rawani" na wakiltar sarkinsu kuma 'kai' wurin ikon a mutane. Na wakiltar "bamu da sarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)