ha_tn/lam/05/05.md

427 B

Waɗanda suke zuwa a kan mu

"Abokan gabanmu da ke bin mu." Wannan na nufin sojojin Babila.

basu nan

Wannan na nufin sun mutu. AT: "sun rigaya sun mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

muna ɗaukar alhakin laifofinsu.

A nan "laifofinsu" na wakiltar hukuncin da da suka karɓa saboda zunuban kakanninsu. AT: "Mun ɗauki hukuncin domin zunuban su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)