ha_tn/lam/05/01.md

1005 B

Muhimmin Bayani:

Raira sabuwar waka. (Duba [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Tuna, Yahweh, abinda ya faru da mu

"Tuna" a nan karin magana ne. AT: "Yahweh, yi tunani game da abinda ya farui da mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ka duba ka ga abin ban kunyarmu

"kalli halin kunyar da muke ciki"

Mun zama marayu, marasa ubanni ... uwayensu sun zama kamar gwauraye.

Mutanen Yerusalem basu da wanda zai kare su, domin ko mazajensu sun mutu a yaƙi ko kuma sun tafi bauta. Wannan na magana a kan cewa mutane basu da baba da masu gida kamar sun zama marayu da gwamraye ko. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])

dole mu biya zinariya kafin mu samu mamu itace

Za'a iya faɗin wannan a aikace. AT: "Maƙiyanmu suna sayar mana da itacen da ya kassance namu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)