ha_tn/lam/04/21.md

921 B

Ki yi farinciki da murna

"Yin farin ciki da yin murna na nufin abu ɗaya ne kuma na jajjada tsananin murnan. Marubucin yayi amfani da waɗannan kalmomin don ya zolaye mutanen. Ya sani cewa mutanen Idom zasu yi murna cewa Yerusalem ta hallaka. AT: "yi murna sosai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-irony]])

Ɗiyar Idom

Ana maganar mutanen ƙasar Idom kamar su mata ne. Su abokan gaban Isra'ila ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Amma a gare ki kuma za a fara shan ƙoƙon

Kofin magana ce don ruwan inabin da ke a ciki. Ruwan inabin wata magana ce wa hukunci. AT: "Yahweh kuma zai hukunta ku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

ba zai ƙara kwanakin bautarki ba

"Yahweh ba zai sa lokacin ku a bauta yayi tsawo ba" ko "Yahweh ba zai sa ku zauna a bauta da daɗewa ba"