ha_tn/lam/04/19.md

630 B

Masu bin mu na da sauri fiye da gaggafa sararin sama

Marubucin na kwatanta saurin masu bin su da saurin gaggafa mai tashi. gaggafai na tashi da sauri su don su kama wasu dabbobi. AT: "Waɗanda suke bin mu suna da sauri fiye da gaggafai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Numfashin hancinmu

Wannan magana ce mai nufin sarki. Ana maganar shi ne kamar numfashi; numfashi ke ajiye jiki da rai, kuma sarki na ajiye mutanensa da rai ta wurin mulkinsu da kyauda kare su daga abokan gaba. AT: "Wanda yake kamar numfashi a hancin mu" ko "Wanda yake kare rayukan mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)