ha_tn/lam/04/17.md

729 B

Idanuwanmu sun gaji, da neman taimako a banza

Idanuwansu sun gaji na wakiltar neman su da kuma da rashin samun abinda suke nema. Wadannan magannganu biyu gaba ɗaya na jajjada cewa suna ƙoƙari sosai don ya samu taimako. AT: "Mun ci gaba da nema, amma ba mu sami ko wani mutum da zai taimake su ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Suka bi matakin mu

A nan "matakin mu" na wakiltar inda suka je. AT: "Abokan gaban mu sun bi mu duk inda muka je" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ƙarshenmu ya kusa

A nan "kusa" wani kalma ne mai nufin "jim kaɗan" AT: "ƙarshenmu zai zo jim kaɗan" ko "Abokan gabanmu za su hallaka mu jim kaɗan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)