ha_tn/lam/04/16.md

235 B

watsar da su

"watsar da annabawa da firistoci"

bai sake kula da su kuma ba

A nan "kula da mu"na wakiltar damuwa game da su kuma yana taimakon su. AT: "ba ya kula da su ba kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)