ha_tn/lam/04/12.md

875 B

Sarakunan duniya, ba su amince ba, da haka ma dukkan mazaunann duniya ba su amince ba,

"Sarakunana duniya da sauran mazaunan duniya basu amince ba"

maƙiyan ko masu adawa

Waɗannan kalmomin biyu na nufin abu daya ne kuma suna nanata cewa waɗanan mutane ne masu son cutar da Yerusalem. AT: "kowane irin abokan gaba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

zunuban annabawanta da laifofin firistocinta

Waɗannan layukan guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma suna daɗaɗawa cewa waɗannan shugabannin ruhaniya suna da alhakin faduwar Yerusalem. AT: "mumunan zunuban annabawanta da laifofin firistocinta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

zubar da jinin adalai

Firistoci da annabawa sun yi kisan kai. A nan "zubar da jini"na wakiltar kisa. AT: "waɗanda su ka kashe masu adalci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)