ha_tn/lam/04/11.md

663 B

Yahweh ya nuna dukkan fushinsa; ya zubo zafin fushinsa

Yahweh ya yi fushi, ya aikata duk abin da ya ga dama domin ya nuna fushin sa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

ya zubo zafin fushinsa

Ana maganar hukuncin Allah wa mutanensa kamar fushinsa na ƙone ruwa mai zafi da yake zuba ma su. AT: "domin zafin fushinsa, ya hukunta mutanensa" ko "a zafin fushi ya amsa wa mutanensa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ya kunna wuta a Sihiyona

Wannan na iya nufin fushin Allah kamar wuta ne wanda ya hallaka Yerusalem. AT: "Allah ya sa maƙiya su kona Yerusalem da wuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)