ha_tn/lam/04/09.md

950 B

Waɗanda aka kashe su da takobi

A nan "katako" na wakiltar harin abokin gaba. Za'a iya faɗin wannan a aikace. AT: "Waɗanda sojoji abokan gaba suka kashe" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

waɗanda yunwa ta kashe

A nan "yunwa"na wakiltar jin yunwa sosai. Za'a iya faɗin wannan a aikace. AT: "waɗanda aka yunwa ta kashe" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

waɗanda suka lalace

"waɗanda suka zama sirara kuma raunana"

da aka sokesu da rashin wani girbi daga gona

A nan "girbi daga gona" na wakiltar abincin ci. Ana maganar rashin abinci a nan kamar takobi ne da ke sukar mutane. Maganar karamcin abinci anan kamar takobi. AT: "wanda yunwa ta kashe" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)