ha_tn/lam/04/06.md

655 B

ɗiyar mutanena

Wannan wata suna ce ta Yerusalem, wanda ake magana a nan kamar mace ce. Dubi yadda zaka juya wannan a Makoki 2:11. AT: "mutane na" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

wadda aka kawar da ita a ɗan lokaci kaɗan

kalman nan "wadda" na nufin Saduma. Za'a iya faɗin wannan a aikace. AT: "wadda Allah ya hallakar a ɗan lokaci kaɗan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

babu wanda ya tada hannu na taimakonta

Zaá iya fadin wannan a aikace. AT: "babu wanda ya tada hannu na taimakonta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)